Ƙungiyar ƙwallon ƙafar Nigeria Super Eagles zata yi wassannin sada zumunci 2 a watan October. Shugaban ƙwallon ƙafar Nigeria Amaju Pinnick ne ya sanar da hakan a shafinsa na twitter.
Pinnick yace “Super Eagle zata yi wasan sada zumuncin ne ranar 9 ga watan october da Cote D’lvioier, kana daga bisani ta sake wata karawar da Tunisia ranar 13 ga wata.”
- Kwalejin Fasaha ta Binyaminu Usman ta gudanar da bikin rantsar da sabbin dalibai 1,036
- An kama mutane 13 kan zargin fashi da makami da satar kayan abinci a jihar Ribas
- Gwamnatin tarayya ta dakatar da ayyukan kamfanin sifurin jirgin samanta na Air Nigeria
- Akalla mutane 4,500 an kuma yi garkuwa da mutane 7,000 a karkashin mulkin Bola Tinubu
- Za’a samar da intanet mai karfi ga manoma a kasashen Kenya da Tanzaniya da kuma Najeriya
Yace duk wasanin za’ayi sune a ƙasar Austria sabida wasu ƴan dalilai.
Sabida dokoki na COVID-19 aka zabi Austria gurin da za’a gudanar da wasanin.