Tsohon gwamnan jihar Katsina, Barr. Ibrahim Shehu Shema, ya ce rashin adalcin da ka yi masa ne ya sanya shi ficewa daga jam’iyyarsa ta PDP....
Ƙungiyoyin ƙwadago na Kasar nan sun yi watsi da tayin da gwamnatin tarayya ta yi na Naira 48,000 a matsayin sabon albashi mafi ƙaranci ga...
Majalisar Dattawa ta Kasar nan ta nemi Shugaban Kasa Bola Ahmad Tinubu ya shige gaba domin nema wa kananan hukumomi ‘yanci a wajen jihohi, wanda...
An samu ƙarin asarar rayukan mutanen da ke cikin Masallacin da wani matashi ya cinnawa wuta da mutum Takwas. Lamarin ya faru ne a yayin da...
Rahotanni na bayyana cewa yanzu haka an samu karin mutane biyu daga cikin mutane sama da 20, bayan mutum na farko da ya rasu da...
Daya daga cikin mutanen da aka cinna wa wuta a lokacin da suke sallah a wani masallaci a Jihar Kano ya rasu a Asibitin Kwararru...
Shugaban Majalisar Dokokin Jihar Neja, Barista Abdulmalik Sarkindaji, ya janye aniyarsa ta aurar da marayu 100 a mazabarsa. Shugaban majalisar ya fasa aurar da marayun ne...
Sheikh Abduljabbar Nasir Kabara da aka yanke wa hukuncin kisa ta hanyar rataya bisa laifin yin batanci ga Annabi Muhammad Sallallahu Alaihi Wasallam ya kori lauyansa....
Wata babbar kotun tarayya da ke Kano ta bayar da umarnin dakatar da kwamitocin bincike da gwamnatin jihar ta kafa domin binciken gwamnatin tsohon gwamnan jihar,...
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta ce ta kama wasu mutane 20 da suka hada da maza da mata bisa laifin yin wanka tare. Jami’an Hukumar...